Showing posts with label gwani abdullahi abba zaria. Show all posts
Showing posts with label gwani abdullahi abba zaria. Show all posts

Saturday, 9 July 2022

Takaitaccen Tarihin Musabakar Gwani Abdullahi Abba Zaria

 TAKAITACCEN TARIHIN MUSABAKAR GWANI ABDULLAHI ABBA ZARIA

Nigerian National Musabaqah Organized by CIS - UDUS
Abdullahi Abubakar Abba Zaria - Kaduna State Representative
1988 & 1989 - State Level
1990 Bauchi | 20 Hizb
1991 Plateau | 40 Hizb
1992 Lagos | No info. available
1993 Katsina | 40 Hizb
1994 Niger | 60 Hizb & Tafsir
1995 Kaduna | No info. available
1996 Abuja | No info. available
1997 Ya yi Gwarzo a Jaha, amma na ukunsa ne yayi wakilci
Musabakarsa ta karshe ita ce wadda aka gabatar a Adamawa 1998/1999
.......
INTERNATIONAL MUSABAQA
1995 Egypt International Musabaqah
Gwani Abdullahi Abba Zaria
Gwani Mudassir Adam Shu'aib Kano | 60 Hizb
Mallam Nasir Usman Sokoto | 15 Hizb
...
2004 Musabaqatu Mahir Bil Quran, Jeddah, Saudi Arabia
Gwani Abdullahi Abba Zaria | Qira'at
Gwani Abdurrahman Adam Shu'aib | 60 Hizb & Tafsir
Mallam Usman Yusuf Ja'e
.....
Wadanda ke da wasu bayanai akan musabakarsa sai su taimaka mana da shi.
Misali:
* Musabakarsa a 1992, 1995 da 1996. Da kuma wasu daga cikin abokan sharakawa.
* Wacce shekara ya fara alkalancin musabakar Jahar Kaduna kuma yaushe ya kammala?
* Alkalan da su kai masa alkalanci lokacin musabakarsa.
* Wacce shekarar ya yi tasjilin complete Quran na Hafs da Zakzakiyya da Khalaf?
* Wasu daga cikin malamansa da abokan karatu.
* Primary, Secondary da ya yi, da kuma shekarun da ya kammala
* Wacce shekara ya shiga A.B.U, yaushe ya kammala, me ya karanta?
Da sauran bayanai da za a iya samu.

Read on
WordPress:
https://aminusakwaya.wordpress.com/2022/07/09/takaitaccen-tarihin-musabakar-gwani-abdullahi-abba-zaria/

Facebook:
https://web.facebook.com/AminuSakwaya/posts/pfbid02kV5He7vWy2Qbk7TdnffdzY6GshSMiSHRnThHwf4gk28swdvhvpE96guFoNdMpCsel